Bidiyo: Dan India – Yamu Baba Ft Zainab sambisa ft sadiQ U.Baba
Wannan wata sabuwa waka ce wanda mawakin nan fasihin mawaki mai suna wakar sambisa sani liya liya da jaruman da sunka haskaka a wakokin na sake fitowa a cikin wannan waka mai “Dan India” da wani sabon jarumi sadiq U.baba.
Ga bidiyon abinda ya faru nan munkawo maku asha kallo lafiya.