Bidiyo : Dalilin Da Yasa Ba’a Saki Izzar So Kashi 47 Ba ‘Episode 47’ ~ Lawal Ahmad

- Advertisement -

Jarumi lawal ahmad wanda anka fi sani da umar hashim yayi bayyanin dalilin rashin sakin izzar so kashi na 47 Episode 47 kenan yana mai yiwa al’ummarmu musulmi baki daya murna da fatan kowa yayi sallah lafiya.

Yana mai cewa sunje hutun sati biyu kamar yadda sunka saba kuma in sha Allah bazasu wuce hakan ba, wanda yace daman saninku ne cewa duk abinda ya samu zamuyi kokarin fadamuku,kamar yadda zakuji daga bakin umar hashim da tarin bayyanai akan kashi mai zuwa.

- Advertisement -