Bidiyo : Daga Karshe Bello Muhd Bello Ya shiga Rigimar Ummi Zee Zee Da Zaharadeen sani

0
122

Jarumi bello muhammad bello dan asalin jahar plateau state a garin jos, wanda kuma jarumi ne babba mai fada a ji a cikin masana’antar Kannywood.

Wanda yayi magana mai hikima akan rigimar tsohuwar Jaruma Ummi Zee Zee da Zaharadeen sani akan irin yadda bakin lokacin da anka damfareta wannan abubuwan sunka faru

Ga faifan bidiyon nan kasa ku kalla.

What's On Your Mind?