Bidiyo: Budaddiyar wasika ga zee zee yar film akan lafazinta na malamai basu da Imani

0
155

Budaddiyar wasika ga zee zee yar film akan lafazinta na malamai basu da Imani

Yadda zakuji irin yadda malama ya kausasa murya wajen yiwa wannan matar da kalamanta na rashin sani da jahlici ke cinta.

Wanda zakuji irin yadda yayi amfani da ayoyi da hadisi akan irin al’amuran shaidan.

Ga sautin Murya malamin nan a cikin alamar faifan bidiyo

What's On Your Mind?