Bidiyo: Bayyani Akan wasu Batagari Masu Karya Da Sunan Dr – Dr Muhd Sani R/Lemo

Bayani akan wasu batagari masu yin sojan gona da sunan Dr. Muhd Sani Umar Rijiyar Lemo ,zakuji irin yadda dubun wani batagari mai karya da sunan malam yayi muryasa yace shine alhalin bashi bane.

Bayyani Akan wasu Batagari Masu Karya Da Sunan Dr - Dr Muhd Sani R/Lemo

Wandaa ciki zakuji irin yadda anka kama masu irin wannan sojan gona kuma zakuji muhimmiyar shawara daga bakin dr akan waddan batagari wanda yana da kyau ku saurara domin sanin wannan sanarwa daga bakin shehin malami.

Innalillahi: Kalli Bidiyon Wata Mata Tayi Wa ‘Ya’Yan Ta Yankan Rago A Kano

Ga bidiyon nan kasa.

 186 total views,  9 views today

About M. Jamiu 382 Articles
Hausa News Editor & Sport Director

Be the first to comment

Leave a Reply