Bidiyo : Ban taba zina ba matar aure ta yaudare ni nayi zina da ita, Malam Ka bani Shawara

0
484

Bidiyo : Ban taba zina ba matar aure ta yaudare ni nayi zina da ita, Malam Ka bani Shawara

Wannan wani bawan Allah ne yake neman shawarar malam inda ya rubuta tamabya da cewa.

“Malam kabani shawara zuciya ta debeni wata matar aure ta yaudare ni naje kuma nayi zita da ita kuma wallahi,wallahi,wallahi ban taba zina ba..

Sai a wannan lokaci da wannan mata ta yaudare shi yanzu abinda ke damunsa ji yake kamar ya mutu yabar musulunci.

Ga faifan bidiyon nan kasa ku saurara kuji yadda zakuji daga bakin malam.

What's On Your Mind?