Bidiyo : Ba ruwan mu da Sani Galadima a masa hukunci inji Yan uwansa / Uwar Yaron da Aka kashe Tayi magana

- Advertisement -

Wannan shine zakuji bayyanin ta ko wace bangare biyu daga ciki wanda uwar yaron da aka kashe wato mahaifiyar Muhammad itace ta fara magana tana kuka wanda dole ne irin wannan abu ya sanya ta kuka.

Da yadda zakiji yadda iyalin shi galadima din sunkayi kira da gwamnati da ayi musu hukunci yadda ya dace da su.

Ga faifan bidiyon nan kasa sai ku kalla.

- Advertisement -