Bidiyo Ashe Madagwal ALJANI Ne, Wani ALJANI Ya Tonawa Madagwal Asiri

- Advertisement -

Fitacen Jarumin Kannywood Kumah Dan Wasan Barkwanci Ali Artwork, Masana Da Mkuna Manema Labarai Sun Baiyanar Yadda Jarumin Ya Hadu Da Aljani.

A Cikin Wannan Faifan Video Da Munka Tsinta A Tashar Youtube Ya Baiyana Yadda Jarumin Ya Fuskanci Barazana Da Aljani.

Wanda Har Jama”a sun Fara Tofa Bakinsu Zuwa Ga Wannan Jarumin Ali Artwork Da Cewa Lallai Abin Da Mamaki, Ganin Yadda Taurarywar Jarumin Ke Haskawa.

Ku Natsu Ku Kalli Wannan Faifan Bidiyon Dake Nan Kasa Ku Kallah Kusha Mamaki Yadda Wannan Arangama Ta Kasance Ko Yadda Sahihin Labarin Take.

- Advertisement -