Bidiyo: Ansauya Jaruma Safara’u Kwana Cas’in Arewa 24 Season 4 Zuwa Bakuwar Fuska

Ansauya Jaruma Safara’u Kwana Cas’in Arewa 24 Season 4 Zuwa Bakuwar Fuska(*4*)

A Daren Ranar Lahadine A Cikin Shirin Kwana Cas’in Mukaga An Sauya Jaruma

Safeeya Yusuf Wacce Kunkafi Sani Da Safara’u Kwana Cas’in Izuwa Wata Baquwar Fuska Mai Suna

Yan bindiga sun kashe jami’in kwastam da wasu 9 a Katsina

Maimuna Yusuf Ko Meyasa Anka Sauya Jaruamar? Muna Jiran Ra Ayoyinku A Fannen Koment Dake Kasan Wannan Submit

Sannan Ga Bidiyon Sai Ku Saurara Abinda Ke Faruwa

 348 total views,  2 views today

About Daniel Olakunle 379 Articles
News Editor & Video Director

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*