Bidiyo: Allahuakbar Kalli Wani Shagon Da Gobarar Babbar Kasuwar Katsina Bata Cishi Ba

0
144

Allahuakbar Kalli Wani Shagon Da Gobarar Babbar Kasuwar Katsina Bata Cishi Ba.

Wannan Shagon Allah Ya Bar Da Darasi A Kanshi Duk Fadin Kasuwar Katsina Wannan Shagon Shine Kadai Wanda Allah ya Tsare Shi Daga Konewa Wannan Gobarar Da Afku.

Yaro dan shekara 13 ya burge mutane da dama a shafukan sada zumunta bayan ya kera abin hawa da kwalin sabulu

Ga Video Nan Kasa Ku Kallah Kuganewa Idonku Yadda Abin Yake Babu Karya A Ciki Tabbas Abin Ya Bada Mamaki Ga Dukkan Al’ummah.

What's On Your Mind?