Bidiyo: Alamomin Laylatul Qadr daga Sheikh Aminu Daurawa

0
109

A sheikh Aminu Ibrahim daurawa Kano yayi bayyanin yadda alamomin daren laylatul Qadr yake kasancewa kan fadan fiyayyen halitta Annabi Muhammad s.a.w.

Inda kuma ya kawo irin labarin ƙanzon kure da ake kawo na cewa zaka ga sasarin duniya ya yaye kana hango ka’aba yace duk wannan shaci fadi ne.

Malam ya kara da cewa akwai alamomin washe garin safiya wanda kana ganin haka nan kasan cewa daren sa ya wuce lallai laylatul Qadr ta bayyana, ga bidiyon nan ku kalla ku saurara daga bakin shehin malamin.

Allah kasa mudace da wannan dare mai albarka amen summa amen.

What's On Your Mind?