Bidiyo: Adam A zango Yayiwa Masu Masa Hacking Account Na Instagram Martani

- Advertisement -

Adam A zango Yayiwa Masu Masa Hacking Account Na Instagram Martani

Jarumi adam a zango wanda ya samu mabiya 1.8M wanda kuma anyi verified din account dinsa amma duk da haka hackers sai da sunkayi masa kutse.

Daga baya kuma a sake bude wani wanda shima ya fara samun mabiya wanda shima sunka sake Hacking daga nan ne ya yanke shawara zuwa ga masoyansa akan matakin da ya dauka a kan dandalin zumunci na Instagram.

Ga bidiyon nan kasa ku saurara.

- Advertisement -