Bidiyo: Abu 10 da ake so mai azumi ya kiyaye a watan Ramadana

0
233

Abu 10 da ake so mai azumi ya kiyaye a watan Ramadana

Shehin malami Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa yayi magana akan abubuwan da ya dace mai azumi ya kiyaye da su a lokacin azumin watan ramadana wanda zaku ji daga bakin shehin malamin a cikin wannan faifan bidiyo da ke kasa.

What's On Your Mind?