Bidiyo: A Saboda film din Kwana90 suka sa na yi kiba yanzu kuma suna so sai na koma yadda nake – Rahama Mk

- Advertisement -

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 49, shirin ya tattauna da Rahama MK Sulaiman, wacce aka fi sani da Hajiya Rabi Bawa Maikada ta shirin Kwana Casa’in, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.

Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir

Tsarawa da gabatarwa: Halima Umar Saleh.

- Advertisement -