Bidiyo: Ɗadi Kashe Ni! Hamshakiyar attajira, Sahoo Bint Abdullah Al-Mahboub, ta auri direbanta

0
33

Ɗadi Kashe Ni! Hamshakiyar attajira, Sahoo Bint Abdullah Al-Mahboub, ta auri direbanta

Wani bidiyo da ya yadu a kasar Pakistan wanda ke nuna daurin aure tsakanin wani mutumi da sabuwar amaryarsa ya janyo cece-kuce a kafafen ra’ayi da sada zumunta.

Netizens da kafafen yada labarai a Pakistan solar bayyana cewa matar da aka gani cikin bidiyon wata hamshakiyar attajira ce yar kasar Saudiyya, Sahoo bint Abdullah Al-Mahboud, yayinda kuma mijin da ta aura direbanta ne.

Kura Takai Bango ! A taya ni da addu’a, wallahi miji nike bukata Matuka , Kyakkyawar budurwa ‘yar Gombe

Legit na ruwaito bincike ya nuna cewa lallai matar itace Sahoo wacce ke da mallakin dukiyoyi a fadin duniya musamman Makkah, Madina, da kasar Faransa.

Hakazalika an yi kiyasin cewa arzikinta ya kai dala biyan takwas ($8bn).

What's On Your Mind?