Bello Muhd Bello Yayi Martani Mai Zafi Ga Rahama Sadau Akan Ali nuhu Da A zango

0
75

Bello Muhd Bello Yayi Martani Mai Zafi Ga Rahama Sadau Akan Ali nuhu Da A zango

A cikin wannan bidiyo bello Muhammad yayi martani mai zafi wanda tare da nasiha akan yan Kannywood wanda yayi cikakken bayyani.

Wanda yayi kira da nasiha akan rahama Sadau da ta koma ta baiwa mai gidanta hakuri irin rashin ɗa da tayi masa shida adam a zango Wanda wannan bai dace.

Akwai Damuwa! Innalillahi Kalli Yadda Wannan Dan Ta’adda yake Tona Asirin su

Ga bidiyon nan kasa ku kalla.

What's On Your Mind?