BIDIYO: Bazan Mutu Ba sai Na Adam A Zango – Sakon Tsohuwa zuwa Zango

0
101

Wata sabuwa inji yan chacha wanda anka wayi gari da cewa adama a zango bashi da lafiya shine itama kam ba’a cewa komai domin tsufantama ae rashin lafiya ne.

Bazan Mutu Ba sai Na Adam A Zango - Sakon Tsohuwa zuwa Zango

BIDIYO: Young Ustaz Yayi Ragaraga Ga yayan Manya Masu Shigar Banza A Bikinsu

Ta bayanawa mutane cewa har gida ake zuwa ana zolayarta ina adam a zango din yazo ne.

Wanda zaku ji kareshin labarin daga bakin wannan tsohuwa masoyiyar adam a zango.

Ga bidiyon nan kasa.

What's On Your Mind?