BAZAJJEN TUNANINA 

- Advertisement -

BAZAJJEN TUNANINA 

Daga Injiniya Nura Khalil, Assalamu alaikum. Takabbalallahu minna wa minkum. Allah (SWT) Ya karbi dukkan alherin da muke yi a cikin Ramadan din da aka kammala ya kuma gafarta mana dukkan kurakuranmu.   Yayin da muke bikin idin karamar Sallah, Ina so na raba ra’ayoyina wadanda ba na tunaninsu wadanda suka mamaye tun daga safiyar […]

- Advertisement -