Bayanan Sirri Game Da kungiyoyin da suke jan Ragamar Endsars – Datti Assalafy

0
135

Bincike da mukayi mun gano wasu manyan kungiyoyin matsafa masu shan jini da sarrafa naman mutane, da kuma kungiyar da take fafafutar kafa kasar Biafra wadanda sune kan gaba wajen jagorantar wannan zanga-zanga na ENDSARS da ake yi a kudancin Nigeria da babban birnin tarayya Abuja.

Bayanan Sirri Game Da kungiyoyin da suke jan Ragamar Endsars – Datti Assalafy

A takaice ga kungiyoyi guda goma:

(1) The Nationwide Associations of Sea Lords (Buccaneers Confraternit).

(2) Pyrates Confraternity (Nationwide Affiliation of Seadogs).

(3) The Black Axe Confraternity (The Neo-Black Motion of Africa).

(4) Aro Mates

(5) Air Lords (The Supreme Eiye Confraternity)

(6) Dedy Na Debt

(7) Ciao Sons

(8) Black Bra Confraternity

(9) Daughters of Jezebel

(10) The Indigenous Folks of Biafra (IPOB)

Allah Ya taimakemu mun gane wadannan kungiyoyi ne a dalilin shigar kayansu, da yanayin askin gashin kansu, da tambari ko zanen tatoo da suke yi a fatar jikinsu, akwai wani aski da wani tsageri yake yi a kanshi cikin masu da’awar Revolutionary, babban misali ne da nake so a dinga lura da shi jama’a, aski ne irin na ‘yan kungiyar asiri.

Kungiyar “Aro Mate” itace kungiyar asiri ta matsafa masu kisa mafi tsanani a jihar Lagos, sune wanda zaku ga wani bidiyo an dauke su suna yawon zanga-zangar ENDSARS tsirara haihuwar uwarsu, na saka screenshot a standing dina na WhatsApp, wadanda suke ganin standing dina zasu tabbatar.

Sannan daga cikin wadanda suke daukar nauyin zanga-zangar akwai wasu daga cikin manyan miyagun ‘yan siyasar Nigeria, zamu zo gabar da zamu bayyana sunayensu, sai kuma wasu manyan makiya zaman lafiyar Nigeria da addinin Musulunci su kuma daga kasashen waje tare da wasu manyan kungiyoyin kare hakkin bil’adama irinsu Amnesty Worldwide.

Bayan wadannan akwai manyan kafafen watsa labarai na duniya mallakin yahudawa da suke taimaka musu wajen isar da sako irin BBC da makamantansu.

A bangaren dandalin sada zumunta; mai mallakin manhajar Twitter shima yana taimakon wannan zanga-zangar, domin har mataki ya dauka akan masu adawa da ‘yan ENDSARS, babban jigo ne a cikin kungiyar ‘yan Masoniyyah na duniya, masu bautar shaidan, sannan yana cikin kungiyar masu son kafa sabuwar gwamnatin duniya wacce babu ruwanta da addini wato New World Order, shiyasa zaku ga duk abinda ‘yan New World Order suka kawo kamar Coronavirus matukar aka fallasa asirin abin a Twitter sai a ga Twitter ya goge.

Aisha aliyu tsamiya ta saki sabon video Wanda take ma masoyanta happy weekend

Tarihi ya nuna; da haka ake fara juyin juya hali wanda ake kifar da gwamnati, abinda kuma ake bukata wajen tabbatar da Revolutionary wadannan ‘yan ENDSARS din solar samu har da kari, wanda ya hada da:

  • Taimakon kudi
  • Kafofin isar da sako
  • Goyon baya

Shiyasa Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari da masu iko da tsaron Nigeria suke matukar tsoron daukar mataki mai tsauri akan wadannan ‘yan iska karnukan farauta

A bangaren kudi, ban jima da karanta wani sahihin labari da ke cewa zuwa yanzu an tura kudi sama da Naira bilyan 16 cikin asusun wadanda suke jan ragamar ENDSARS ( N16,706,635.9) kamar yadda kamfanin tura kudi ta yanar gizo wato “Flutterwaves” ya fitar da sanarwa a shafin kamfanin na Twitter, an tura kudin har daga kasashen waje, wannan taimakon ya fito ne daa daidai kun mutane, banda sauran manyan.

Sannan babban bankin Nigeria CBN ya gayyaci wani kamfanin da yake huldar kudi da masu zanga-zangar ENDSARS, Babban Bankin ya kuma kulle asusun ajiyar kudi na kungiyar masu fafutukar daidaita tsakanin jinsin maza da mata wato “Feminist Coalition Group” saboda taimakon kudi da suke bawa masu zanga-zangar ENDSARS.

Ina bada shawara, ya kamata masu iko da Nigeria su dinga fadada tunaninsu, duk wanda aka san take-takensa akwai barazana sport da tsaro da zaman lafiyar kasa, babu bukatar sai an kamashi an kulle balle a ja hankalin duniya ya kara sanuwa yayi suna

Ina bada shawara abi irin hanyoyin da jami’an leken asirin tsaro na Amurka da Isra’ila wato CIA da MOSSAD suke bi wajen hallaka manyan abokan adawa masu yiwa kasashensu barazanan tsaro suna bi suna kashe su a duk inda suke a duniya, wato kisa ta hanyar shayar da su guba, ko sanya musu cutar kansa mai ajali cikin sirri.

Bai taba yiwuwa a samu zaman lafiya a Nigeria alhali masu adawa da zaman lafiyar suna numfashi, kuma suna yawo duk inda suka ga daman zuwa

Yaa Allah duk wani mai mugun nufi a kan zaman lafiyar Nigeria Allah ka shiryar da shi, idan ba mai shiryuwa bane Allah Ka amintar da Nigeria da ‘yan Nigeria daga sharrinsa Amin

What's On Your Mind?