Bayan dakatar da Abduljabar daga wa’azi a jahar kano wanda shine sheikh yusuf musa asadus sunnah yayi masa martani mai sosa Zuciyata wanda yana da kyau kowa ya saurara.
Wata Sabuwa: Magoya Bayan AbdulJabbar Sun Fara Yiwa Naziru Barazana Akan Martanin Da Yayi Masa
Ga bidiyon nan kasa.