Bayan Fitowar Sarkin Waka Yayansa Aminu Saira Yayi Magana

- Advertisement -

Bayan Fitowar Sarkin Waka Yayansa Aminu Saira Yayi Magana

A yau ne mu ka kawo muku labarin dawowar sarkin waka nazir m ahmad Wanda Shekaranjiya ne anka sake kama shi wanda akan tuhumarsa da sakin wasu wakoki biyu ba tare da iznin hukumar tace fina finai karkashin gwamnatin jahar kano.

Innalillahi : Allah Yayiwa Ali Kwara Rasuwa

Wanda yayansa babban darakta Malam Aminu saira yace bita da ƙuli ne ankayi musu saboda akwai banbanci siyasa shine kawai.

Amma alhamdulillahi yau solar samu cika dukkan sharudam beli wanda yanzu nan ya wallafa wannan godiya ga Allah akan yadda wannan al’amari yazo da sauki.

jawabin da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.

“Alhamdulillah, Masha Allah, muna mika godiya ga yan uwa da Abokan arziki, wanda suka taimaka akan wannan al-amari da ya faru. Allah ya saka da alkhairi, Allah yabar zumunci.”

- Advertisement -