Batun Wai Ana Tilasta Aikin Kwadago A Xinjiang Karya Ce Kawai

0
117

Batun Wai Ana Tilasta Aikin Kwadago A Xinjiang Karya Ce Kawai

Daga CRI Hausa

A yau ne ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ta kira taron manema labarai karo na eight recreation da batutuwan da suka shafi yankin Xinjiang.

Gwamnatin al’ummar Xinjiang ta Uygur mai cin gashin kanta, da kungiyar masu masana’antu, da shugabannin ‘yan kasuwa da masana, duk solar bayyana cewa, ana kare ‘yancin daukar ma’aikata na dukkan kananan kabilu dake Xinjiang bisa doka, kana daukar aikin yi kyauta ne.

Haka kuma ana ba da tabbaci ga ‘yancin ‘yan kwadago kamar yadda doka ta tanada. Don haka, batun wai ana “tilasta aikin kwadago” a Xinjiang, karya ce tsagwaronta. (Mai Fassara: Ibrahim Yaya)

 

What's On Your Mind?