Batsa a gurin tafseer Sheikh Adam Muhammad Albani Gombe Ya Fadi Dalilansa Na Amfani Da Lafuzan sa

- Advertisement -

Sheikh Adam Muhammad Albani Gombe yayi wasu kalamai a wajen karatunsa wanda yana magana akan ni’imar matan aljanna wanda ya nuna na nan kazanta ne idan kace kwatantasu da matan aljanna.

Wanda zakuji irin yadda yayi bayyani da wasu kake gani suna zaginsa akan wadannan kalamai.

Ga sautin Murya dalilansa nan a cikin alamar faifan bidiyo.

- Advertisement -