Karshen Faransa 2 : Batanci Ga Annabi !Asarar Da Kasar Faransa Ta Fara Shiga – Dr. Prof Mansur Sokoto

- Advertisement -

Batanci Ga Annabi !Asarar Da Kasar Faransa Ta Fara Shiga - Dr. Prof Mansur Sokoto

Gwamnatin Faransa ta ce ba hakkenta ba ne ta hana yarfe da batunci ga shugaban halitta saboda yana cikin al’adunsu ba kowa yancin ya yi yadda ya ga dama.

Ga kadan daga cikin sakamakon da al’adunsu marasa albarka suka janyo masu:

– 60% na yayan da ake haifuwa a kasar shegu ne.

– A kowane minti 7 sai an yi wa wata ‘ya macce fyade a kasar.

Shin Da Gaske An Kama Rahama Sadau A Abuja?

– A kowane kwana 3 sai an kashe wata macce a kasar; ko dai mijinta ko abokinta da abokin huldarta.

Me suke takama da shi a tarihinsu? Zalunci.

Idan ka je babban dakin ajiye kayan tarihi za ka ga kanun mutane da suke alfahari da solar kashe su bisa zalunci.

Duk laifi Allah na jinkirinsa lokaci mai tsawo idan ya so. Amma ban da taba alfarmar Manzon Allah _sallallahu alaihi wasallam_.

- Advertisement -