Ban taba kishi na second daya da Maryam Ab yola tsohuwar matar Zango ba inji Safiyya Amaryar Zangon

- Advertisement -

Ban taba kishi na second daya da Maryam Ab yola tsohuwar matar Zango ba inji Safiyya Amaryar Zangon

Hotunan wasu tagwaye da zasu auri tagwayen mata ya dauki hankula a shafukan sada zumunta

A jiya ne da sabuwar matar adam a zango ta bada damar yi mata tambayoyi a shafinta na Instagram.

Wanda duk masu tambayar sunfi karkata akan Tsohuwar matar wato tsohuwar Jarumar Kannywood maryam ab yola,dalilinmu na cewa tsohuwar Jarumar Kannywood saboda ta nunawa duniya cewa batar Kannywood wanda har shafin Hausaloaded ya wallafa wannan labari.

Shine dai ankayi mata tambayoyi da dama wanda daga ciki anyi mata tambayoyi da sunka dauki hankali kamar haka.

Tambaya :Shin kin kuna haihuwa juna biyu kuwa ?

Amsa : ɓari nayi

Tambaya : wai da gaske kawaye kuka da maryam ab yola

Amsa: a’a ni kawai mai kallon fina finan tane suna burgeni.

Tamba: miyasa kike kishi da maryam?

Amsa: Bana kishi da ita
Bantaba kishi da ita dai dai da 1sec nayi kishi da ita for what reason?

Stream bidiyo under;

- Advertisement -