Sautin Murya : Baki Shike Yanka Wuya!! Kuji Lokacin Da Buhari Yake Kushe Gwamnatin Jonathan Saboda Kashe Mutane

0
102

Baki Shike Yanka Wuya!! Kuji Lokacin Da Buhari Yake Kushe Gwamnatin Jonathan Saboda Kashe Mutane

Wannan shin hirar da ankayi da buhari inda yake nuna cewa laifin gwamnatin tarayya itace babbar mai laifi akan sha’anin tsaro a kasar nan.

Hotunan Dinner Nuhu Abdullahi (Mahmud Labarina) Da halartar Mawakan Kannywood

Inda yake cewa babbar boko haram itace gwamnatin tarayya wanda to Yanzu waye boko haram kenan.

Ga sautin hirar nan ku saurara a cikin alamar faifan bidiyo.

What's On Your Mind?