Ba Mu Da Dan Takarar Kujerar Gwamnan Neja A Zabe Mai Zuwa Sai Injiniya Sani Ndanusa

0
115

An nemi matasa a Neja da su tabbatar photo voltaic marawa Injiniya Muhammadu Sani Ndanusa a zaben kujerar gwamna mai zuwa a Neja, domin shi ne ya kafa harsashen tallafawa matasan jihar, Kwamred Gambo Adamu Buga-buga ne yayi kiran a Minna lokacin da yaki nuna bakin cikinsa kan halin da matasan jihar ke ciki na rashin madafa da aikin yi.

Buga-buga ya cigaba da cewar matasa photo voltaic taka rawa a tafiyar gwamnatocin baya da wadanda ke akai amma kusan su ne a ka bari baya saboda rashin kwarewar siyasa, ba za mu sake marawa duk wani dan takarar da ya fito daga wani waje yazo dan yin takara face wanda muka san ya taka rawa sosai na cigaban jihar mu.

Muna jin ana barbarar ‘yan takara da suke ketare dan photo voltaic tara abin duniya ba za mu sake yarda da wannan ba, muna goyon bayan Injiniya Ndanusa ne saboda irin gudunmawar da ya bayar a jihar nan, domin duk wasu hanyoyin da ka ga gwamnatin Dakta Mu’azu Babangida yayi a lokacin gwamnatinsa yunkurin Ndanusa ne, ya kawo mana Keke-Napep wadanda matasa da dama photo voltaic anfana wanda yayi sanadin samar masu ayyukan yi, bayan shiraruwa da ya kirkira a ma’aikatar ruwa ta jiha da ma’aikatar ayyuka da ya jagoranta a lokacin.

Ba Mu Da Dan Takarar Kujerar Gwamnan Neja A Zabe Mai Zuwa Sai Injiniya Sani Ndanusa

Idan akai la’akari lokacin da ya tafi ma’aikatar wasanni, ya yi sanadin samarwa matasa da dama a jihar nan samun madogara, muna da yakini irin kwarewarsa da sanayyarsa idan ya zama gwamnan Neja zai daga darajar jihar fiye da yadda ake tsammani. Koda jam’iyyar APC ta tabbatar da ajiye tsarin karba-karba a shirye muke wajen goya bayan Injiniya Ndanusa saboda can-cantarsa.

Jihar nan muna neman kwararre ne da ke da hikimar tafiyar da mulki wanda muna da tabbacin kasancewarsa a kujerar gwamna duk kurakuran da aka tafka a gwamnatance zai walwale su ba tare da cin zarafi ko duddugen wani ba.

Kananan hukumomin nan ashirin da biyar da ke jihar nan, ba inda Injiniya bai san matsalar ta ba, saboda zaben mutumin da yasan matsalar ciwo shi ne zai bada damar samar da magani dan warkewar cutar. A shirye mu ke dan ganin wannan kudurin na mu ya tabbata, ba burin zaben kudi ko mai kudi ba, burin mu shi ne zaben wanda yasan matsalar mu kuma zai iya magance ta, yau a Neja matasa su ne baya a tafiyar siyasa, yayi da su sukai ruwa da tsaki wajen tura matar da ke tafiya yanzu.

Cikar Nijeriya 60: An Sami Nasarar Dorewar Dimakwaradiyya Da Cigaba -Hon. Garba Bullet

Lokaci yayi da iyayen kasa kuma shugabanni da su marawa matasa akan wannan kudurin na su, domin Injiniya Ndanusa shi ne mutumin da zai samu karbuwa cikin sauki a wajen jama’ar jihar nan, domin yayi mun gani kuma mun anfana har yanzu muna anfani alheran da ya kafa a jihar nan.

Yanzu haka saboda tafiyar Sani Ndanusa mun kafa kungiyar goyon bayansa mai suna Ndanusa Supporters Group wanda muna kan rajistawa matasa a dukkannin fadin jihar nan, bayan wannan kungiyar akwai kungiyoyin da muke hadin guiwa da su kan wannan tafiyar ta Ndanusa.

Tsakani da Allah mu mutanen yankin Neja ta arewa muna goyon bayan tafiyarsa duk da cewar shi daga yankin Neja ta kudu ya fito, mun yi la’akari da kasancewarsa dattijo mai sauraren jama’a da yake da hikimar tafiyar duk wani abinda ya shafi matasan jihar nan, yanzu haka akwai kananan hukumomi a jihar nan da ke anfani da abubuwan da ya kafa na cigaban kasa.

Dan haka kamar yadda na fadi a baya, muna da kwararrun mutane masu son cigaban jihar da yanzu haka suna bin manya a jihar nan dan amincewarsu da janyo Injiniya Sani Ndanusa dan yin takarar nan, kuma ina da yakinin duk ‘yan takarkarun da ke fitowa dan nuna sha’awar takarar nan, a shirye su ke wajen marawa Injiniya Ndanusa.

Kamar yadda ni ke janyo hankalin matasan mu a kullun da su guji siyasar kudi, siyasar banga da abinda ta ke haifar masu illa nadama a karshe, saboda haka ba kada wata kima ko daraja a kowace irin siyasa muddin ba ka mallaki katin zabe ba, saboda ya zama wajibi gare mu in har da gaske mu ke yi to kowa ya tabbatar ya mallaki katin zabe, dan da shi za mu iya nunawa Injiniya soyayyar mu ta gaskiya.

What's On Your Mind?