Ba Ashiru Nagoma Kadai Ya kamata Akai Asibiti Ba Harda Aisha Tsamiya – Khalid Muazu Izala

0
11

A shafin sada zumunta wani bawan Allah mai suna khalid muazu izala ya ce ba Ashiru Nagoma kadai ya cancanta akai asibiti ba a’a harda aisha tsamiya dalilinsa na fadan haka ga abinda yace.

Ba Ashiru Nagoma Kadai Ya kamata Akai Asibiti Ba Harda Aisha Tsamiya - Khalid Muazu Izala

Subahanallahi An Kama Mataimakin Principal Yayi Lalata Da Daliba ‘Yar shekara 13

“Ance ciwon hauka ya kama Director Ashiru Nagoma, nace idan za’a kaishi wajen magani a hada da Aisha Tsamiya

Jiya nake karanta wasu labarai wai Aisha Tsamiya ta fada a cikin wani hira da akayi da ita cewa sama da Maza Biliyan Daya (1 Billion Males) ne sukazo neman aurenta, nace lallai ba’a taba yin ‘ya mace mai farin jinita ba kenan a tarihin duniya baki daya.

Kidigga ya nuna cewa yan Nigeria gaba dayanmu mazanmu da matanmu yaranmu da manyanmu mutum Miliyan Dari Biyu ne (200 Million).

To kaga kenan inhabitants din masu neman auren Aisha Tsamiya ya ninka inhabitants din yan Nigeria sau 5.

In different phrases, adadin wadanda sukazo neman auren Aisha Tsamiya yakai yawan mutanen Kasashen Nigeria, Niger, Cameroon, Chad, Ghana, Togo, Burkinafaso, Kenya, Morocco, Tunisia, Algeria, Ethiopia, Egypt, Congo, Tanzania, Uganda, Sudan, South Africa, Gabon, Libya, Mauritania, Congo, Namibia, Botswana, Mali, Angola, Somalia, Zambia, Mozambique, Zimbabwe, Liberua, Madagascar, Senegal idan an hadasu waje guda.

To ai kaga sai muyi addu’an da ita da Ashiru Nagoma Allah ya basu lafiya.”

Ba Ashiru Nagoma Kadai Ya kamata Akai Asibiti Ba Harda Aisha Tsamiya - Khalid Muazu Izala

 378 total views,  3 views today

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here