Wannan karatu ne da babban malami shehikh Aminu Ibrahim daurawa yayi a jiya wanda ko dora a shinsa akan masu zagin Sahabban fiyayyen halitta annabi Muhammad s.a.w.
Bayan Hana Abduljabbar Wa’azi Sheikh Asadus sunnah yayi wani martani mai sosa zuciya
G bidiyon nan sai ku kalla