A’uzubillahi Tayi Zina Da Kanin Mijinta Kuma Ta Haifi Ɗa Yayi Kama Da Ƙanin Mijin Minene Mafita? – Mal Bashir Sokoto

0
81

Wannan wata tambaya ce wata ta turawa malam tana mai cewa:-

Mijina ne yana yawon tafiye tafiye har wata rana ta kasa jurewa sai tayi zina da dan uwan mijinta wanda kuma tayi haihu Daya wanda ɗan yafi kama da dan uwan mijin.

Allah Ya Yi Zuri’a Rasuwa Lokaci Daya Cikin Daren Jiya Sanadin Hadarin Mota

A’uzubillahi Tayi Zina Da Kanin Mijinta Kuma Ta Haifi Ɗa Yayi Kama Da Ƙanin Mijin Minene Mafita? - Mal Bashir Sokoto

Wanda kuma a wata daya ne mijinta ya sadu da ita da kuma dan uwan nata.

Yanzu tana neman hukunci akan ɗan da ta haifa

What's On Your Mind?