Babbar Magana: Aisha Tsamiya Na Neman Mijin Aure – Ruwa A Jallo

Fitaciyar Jarumar Kannywood Wanda Ankayi Ittifakin Cewa Duk Jaruman Kannywood Babu Wata Jarumar Da Tafita Kamun Kai Da Shigar Musulamai Fiye Da Ita. A Yau Ta Baiyana Ra’ayin Ta Dacewa Ta Godewa Allah Yasa Single Ce Kumah Budurwa Mai Kamun Kai Da Tsare Martabar Ta. Aisha Tsamiya Ta Wallafa Wannan Ne Shafinta Na Twitter Da […]

Kalli Hotunan Sabuwar Fasahar Inganta Karatun Allo Na Zaure

Masha Allah Da Farko Dai Zamu Fara Mika Godiyar My Ga Allah Uban Gijin Talikai Mai Kowa Mai Komai Wanda Ya Kagi Sammai Da Kassai Da Dukkan Bainda Ke Duniya Da Lahira. Da farko Zanyi Jinjina zuwa ga matashin da ya kirkiro wannan Fasaha, an Bayyana sunansa a matsayin Umar Bandir dan jahar Adamawa, Tabbas […]

Masha Allah Ansamu Dai Daito Tsakanin Adam A Zango Da Mustafa Na Baraska

Fitattun Jaruman Kannywood Adam A Zango Da Mustapha Na Baraska Yau Lahadi Allah Ya Kaddarta Dai Daito A Tsakanin Junan Su, Bayan Wata Gajeruwar Rashin Jittuwa Data Baiyana A Tsakanin Su A Kwanakin Da Suka Gabata.  Mun Samu Wannan Sanaruwa Daga Shafin Daya Daga Cikin Su, Watau Shafin Sada Zumunta Na Instagram Inda (” Mustapha […]

Subhanallah Kalli Bidiyon Da Aisha Yusuf Ta Zagi Buhari

Yanzu Yanzu Labari Da Yadarsu A Social Media Inda Sananniyar Macen Nan Wanda Ake Kira Da Aisha Yusuf ‘Yar Kudancin Najeriya Ta Fitar Da Wani Sabon Faifan Bidiyon Da Take Zagin Shugaban Kasa Muhammad Buhari. Wannan Faifan Bidiyon Ya Janyo CE cekuce A Kafafen Sada Zumunta Ganin Cewa Gashi Mace Ta Zagi Shugaban Kasa Amman […]

Shugaba Buhari Yayi Aike Taya Murna Zagayowar Ranar Haihuwar Ganduje

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya taya Gwaman jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje murna a Sa’ilin daya cika Shekaru Saba’in da Daya 71 da Haihuwa. Cikin Sako daya aike zuwaga Gwamna da Iyalan sa, Shugaba Buhari yace “Gwamna Ganduje Ina maka murnan ranar Haihuwa. Allah ya kara maka lafiya da tsawon Rai domin ka cigaba […]

Yanzu Yanzu Buhari Ya Kaiwa Kwankwaso Ta’aziyya Rasa Mahaifin Sa Da Yayi

Shugaba Buhari Yayi Ta’aziyya Ma Kwankwaso Bisa Rasuwar Mahaifin Sa, Yace Marigayin Ya Kasance Shugaba Mai Kyau. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana ta”aziyyan sa bisa rasuwan mahaifin tsohon gwamnan jihar Kano Kwankwaso, wato Alhaji Musa Saleh hakimin Madobi. A cikin wani sako a ranan juma’a, Shugaba Buhari yana cewa” rasuwan Musa Saleh, mun rasa […]

Kalli Hotuna Yadda Anka Gudanar Da Jana’izar Mahaifin Dr Rabi’u Musa…

Yanzu Yanzu An yi jana’izar mahaifin tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso. An binne Alhaji Musa Saleh Kwankwaso ne a harabar masallacin gidan Rabiu Kwankwaso da ke Miller Road a Bompai da ke Kano bayan sallar Juma‘a. Domin Samun Video Na Jana’izar Mahaifin Dr Rabi’u Musa Kwankwaso Ku Kasance Tare Damu A Wannan […]

Yanzu Yanzu: Buhari Ya Bada Umurnin Bude Boda Guda (4)

Dole Uwar Naki  Wuya Mai Sa Gudu, Shugaba Muhammadu Buhari ya bayar da umarnin buɗe iyakokin Najeriya huɗu na kan tudu da suka haɗa da Seme da Illela da Maigatari da kuma Mfun. Mai taimaka wa Shugaba Buharin kan shafukan sada zumunta Bashir Ahmad ne ya wallafa hakan a Tuwita a ranar Laraba da yamma. […]