

Cin Zarafin Kamfanonin Kasar Sin Da ‘Yan Siyasar Amurka Suka Yi Ba Zai Samu Goyon-Bayan Jama’a Ba
Wani alkalin babbar kotun tarayyar Amurka, wato mai shari’a Carl Nichols na kotun tarayyar dake gundumar Columbia, ya dakatar da umarnin da shugaba Dornald Trump ya gabatar, recreation da haramtawa kamfanin nan dake yada kananan …..