Jaruman Kannywood Mata Dasu Mutu Da Kananan Shekaru

Ko Kunsan Jaruman Kannywood Mata Dasu Rasu Da Kananan Shekaru? Ko Kunsan Sanadiyyar Mutuwar Jaruman. Yau Mun Kawo Muku Jerin Jaruman Kannywood Mata Wanda Su Rasu Suna Da Kananan Shekaru, Da Kuma Asalin Sanadiyyar Rasuwar Nasu. Kalli Wannan Bidiyon Domin Sanin Menene Sanadiyyar Nasu. Mun Samo Wannan Videon Daga YouTube Channel Din GasKia 24 Tv

Bidiyo : Maganar Gaskiya Akan Mutuwar Shekau

shahararen mai bincike ne wanda masani ne ya ta fanin bincike da kuma harka ta’addanci wanda ya kawo hujjoji biyar da zasu iya tabbatar da cewa lallai akwai alamun gaskiya cewa shikau ya mutu. Hujojji biyar da suka tabbatar da mutuwar Shekau in ji Bulama Bukarti ga bidiyo nan ku saurara.