Auren Da Nake Muradi

0
70

Auren Da Nake Muradi

Matasa wannan sashi ne na musamman da muka kirkiro muku domin bayyana irin auren da mutum yake da muradin yi. Za a iya aiko mana da bayana dalla-dalla kan irin auren da ake matukar son yi tun daga kan irin yarinyar da kake so ka aura ko irin saurayin da kike so ki aura har zuwa yanayin bikin da za a yi da kuma uwa-uba zamantakewar da mutum yake fatan yi da iyalansa daga lokacin da aka daura masa aure.

(Hotuna) Sanata Goje ya angwance da hamshakiyar GMD ta kamfanin Binani, Hajiya Aminatu

A aiko ta adireshinmu na electronic mail.

[email protected] ko kuma a tuntube mu ta 08034980391 amma tes kawai banda kira.

What's On Your Mind?