ASUU ta janye yajin aikinta na tsawon wata tara a Najeriya

0
22

ASUU ta janye yajin aikinta na tsawon wata tara a Najeriya

Ƙungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya ASUU ta janye yajin aikinta wanda ya fara tun watan Maris ɗin shekarar 2020.

Ƙungiyar ta sanar da hakan ne a wani taron manema labarai da ta gudanar a ranar Laraba da secure.

Shugaban ASUU na ƙasa Biodun Ogunyemi ne ya sanar da hakan a yayin taron da suka yi a Abuja, inda ya yi ƙarin bayani kan yadda ƙungiyar ta cimma hakan.

Wuff ! Matashi dan Najeriyan da ya auri baturiya sa’ar mahaifiyarsa yayi murnar rabuwa da ita

ASUU ta bayyana cewa ta amince da tayin da gwamnatin tarayya ta yi mata ne shi ya sa ta amince da janyewa bayan tsawon wata tara.

An sha kai ruwa rana tsakanin gwamnatin Najeriya da ASUU kan batun janye wannan yajin aiki na sai Baba ta gani.

What's On Your Mind?