Wannan shine martanin da hwanarabul Yayiwa aisha Yusuf wanda take cewa mutanen arewa suma su fito suyi zanga zanga.
Da yadda take ta zagin shuwagabanni rura wutar tashin hankali wanda wannan martanin kazaure yayi matuƙa amfani da kalamai masu tsauri ga wannan matar.
Ga bidiyon nan kasa.
315 total views, 1 views today
Be the first to comment