Anfara Yiwa Sahir Abdul Malam Ali Zagi Ta uwa ta uba Akan Bayyanar Wannan Video Nan

- Advertisement -

Anfara Yiwa Sahir Abdul Malam Ali Zagi Ta uwa ta uba Akan Bayyanar Wannan Video Nan

Shahararren dan wasan fim din shirin 90 ne wanda ya shahara a duniyar masu kallo.

Anfara Yiwa Sahir Abdul Malam Ali Zagi Ta uwa ta uba Akan Bayyanar Wannan Video Nan

Ya fitar da wannan bidiyon yana tunanin cewa zai burge masoyan sa da wadanda ba masoyan sa ba amma akasin haka wannan bidiyon ya sa shi yin rantsuwa kamar mun samu bayanin a tashar youtube.

Yadda kafatanin Jaruman Kannywood sukayi Dandazo a gurin bada kyautukan gasar wakar yahya bello

Ga bidiyon da muka kawo muku.

- Advertisement -