Ana cinmu ana kushe mu yan film mun zama dankali kowa Ya zama Dan Film a Tiktok – Inji Umma Shehu

0
61

Jaruma umma shehu ta fitar wani sautin murya wanda tace yanzu mun zama dankali sha kushe ana cinsu ana kushe su.

Ana cinmu ana kushe mu yan film mun zama dankali kowa Ya zama Dan Film a Tiktok ,- Inji Umma Shehu

Yanzu kowa ya zama dan film batare da ya sani ba,babu darakta babu produce.

Kalli Wata Sabuwar Lalatar Da Akeyi da shigar musulunci

Ga bidiyon nan ku saurara kuji.

What's On Your Mind?