An yi min wahayi cewa dan Arewa ne zai sake zama shugaban kasa a 2023 – Fasto

0
50

Wani Fasyo, Elijah Ayodele ya bayyana cewa an masa wahayin abinda zai faru a shekaru maau zuwa.

Yace a zaben 2023, ‘yan kudu su daina wqhalar da kansu maganar tsayawa takarar shuyaban kasa, Saboda Dan Arewa ne zai sake zama shugaban kasa.

Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau Na Karshen Mako Da Sunka Dauki Yan kallo

kamar yadda Hutudole na ruwaito,yace amma za’a samu rikici wanda ba’a taba samun irinsa ba a Najeriya, yace mafita kawai shine a canjawa Najeriya fasali.

Ya baiwa Tinubu shawarar cewa kada ya wahalar da kansa tsayawa takarar shugaban kasa a 2023 dan ba zai ci ba, kamar yanda Day by day Put up ta ruwaito.

What's On Your Mind?