Yanzu-yanzu: An yi Jana’izar, Majidadi, mahaifin Kwankwaso a jihar Kano

0
99

An gudanar da jana’izar makaman Karaye, Alhaji Musa Saleh Kwankwaso, wanda yake mahaifi ga tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanata, Rabi’u Musa Kwankwaso.

Kalli Hotuna Yadda Anka Gudanar Da Jana’izar Mahaifin Dr Rabi’u Musa Kwankwaso

BBC Hausa ta ruwaito cewa an yi jana’izarsa ne a harabar masallacin gidan Rabiu Kwankwaso da ke unguwar Bompai a jihar Kano.

Ku Shiga Nan Kasa  Domin Kallon Video Yadda Anka Gudanar Da Jana’izar Sa.

What's On Your Mind?