An Sako Ɗalibai 27 Da Aka Sace A Kwalejin Gandun Daji Dake Kaduna

- Advertisement -

An Sako Ɗalibai 27 Da Aka Sace A Kwalejin Gandun Daji Dake Kaduna

Daga Sulaiman Ibrahim

Dalibai 27 daga cikin 29 na Kwalejin Gandun Daji Afaka dake Kaduna da aka sace a watan Maris, wadanda sukayi garkuwa dasu solar sako so.

A cewar wata majiya, daya daga cikin masu sulhu da ‘Yan bindigan ne ya tabbatar da amso daliban.

In ba mu manta ba, a jiya ne talata iyayen daliban suka mamaye majalisar dokoki ta kasa a Abuja don nuna takaicinsu da halin ko inkula da gwamatin ke yi sport da halin da daliban ke ciki.

- Advertisement -