Yanzu – Yanzu: An saki Sarkin Waka Nazir M Ahmad

An saki Sarkin Waka Nazir M Ahmad

Kotun Majistre da ke No-man’s-land ta saki fitacce mawakin nan Naziru Sarkin Waka, bayan ya shafe kwanaki biyu a tsare.

Lauyan mawakin, Barista Sadik Sabo Kurawa, ya shaidawa Freedom radio cewa, wanda ake tuhumar be aikata laifin da ake zarginsa ba.

Bayan Fitowar Sarkin Waka Yayansa Aminu Saira Yayi Magana

Kotun dai na tuhumar mawakin ne, bisa zargin sakin wasu wakoki ba tare da sahalewar hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ba.

Rahotanni solar tabbatar da cewa kotun ta sake shi ne, bayan ya cika sharuddan da aka gindaya masa.

Karin bayyani na nan zuwa ku kasance da Mobilized9ja.com.ng

Madogara : freedom radio

 90 total views,  1 views today

About M. Jamiu 673 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply