Bidiyo: An Kama Wani Sarkin Gargajiya An Masa Kisan Wulakanci Zaku Gani

‘Yan banga solar kama wani Sarkin kauye a garin Kontagora jihar Niger yana taimawa barayi masu garkuwa da mutane

An gana wa Sarkin azaba sosai, ance ya fadi sunayen wadanda suke taimakawa barayin tare dashi, amma saboda zuciyarsa tayi tsatsa yaki ya bayyana, ya gwammace ya mutu.

Batun Gina Masallacin Hadiza Gabon Ran Jaruman Kannywood Ya Ɓace

An Kama Wani Sarkin Gargajiya An Masa Kisan Wulakanci Zaku Gani

Shine nan take ‘yan bangan suka harbeshi da bindiga kisan wulakanci, zan saka bidiyon don ku ganewa idonku yadda abin ya faru.

Muna rokon Allah Ya cigaba da tona asirin masu taimakon barayi da ‘yan ta’adda, Allah Ya hadasu da mummunan karshe Amin.

 

DOWNLOAD VIDEO

 551 total views,  3 views today

About M. Jamiu 1044 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*