An kama tawagar ‘yan daudu a lokacin da suke tsakar daura auren jinsi a kaduna (Hotuna)

- Advertisement -

Yan sandan jihar Kaduna sun kai samame ga wani taron ‘yan daudun da suke tsaka da daura auren jinsi a garin kafanchan jihar Kaduna.”

Kamar yadda majiyarmu ta samu daga shafin Alfijir hausa rahotonni sun bayyana cewa! Rundunar ‘yan sandar sun yi Nasarar kama mutum ‘100’ rinkis daga cikin mahalarta wannan taron.

Wannan shine kadan daga cikin hotunan da anka samu na shagalin bikin.

- Advertisement -