An kama mawakin da yayi ma video tsaraicin maryam booth da dezell waka
An kama mawakan DA sukayi wakar cin mutunci akan video tsaraicin maryam booth sanna kuma suka sakaya dezell a cikin wakar har suke ce masa kananzir yanzu dai an kama su.
To yanzu Dan Allah menene amfanin wannan wakar kai ba biyanka za,ayi amma kasha sarka a hanunka Allah ya kyauta.
474 total views, 3 views today
Be the first to comment