Bidiyo: An cinna wuta ga hedikwatar hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa a Legas

- Advertisement -

An cinna wuta ga hedikwatar hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa a Legas

‘yan daba da suka fustata ne suka yi hakan.
Bidiyo: Da duminsa – Matasa sun kone gidan iyayen Gwamnan Legas, Sanwo-Olu

Babu wani cikakken bayani kan yadda aka cinna wutar ga hukumar ta NPA, amma wani bidiyo da kafar talabijin ta AIT a Najeriya ta wallafa a shafinta na Twitter ya nuna yadda ginin ke ƙonewa.

https://twitter.com/AIT_Online/standing/1318854340514353154?ref_src=twsrcpercent5Etfwpercent7Ctwcamppercent5Etweetembedpercent7Ctwtermpercent5E1318854340514353154percent7Ctwgrpercent5Eshare_3percent2Ccontainerclick_1&ref_url=httpspercent3Apercent2Fpercent2Fwww.hausaloaded.compercent2F2020percent2F10percent2Fbidiyo-an-cinna-wuta-ga-hedikwatar-hukumar-kula-da-tashoshin-jiragen-ruwa-a-legas.html

Ko a safiyar yau sai da aka cinna wuta ga gidan talabijin na TVC da kuma tashar mota ta Oyingbo a jihar ta Legas.

Ga bidiyon nan kasa.

- Advertisement -