An ceto yarinyar da iyayenta suka kulle tsawon shekaru 10 a Kano (Hotuna)

0
159

An ceto yarinya ƴar shekara 15 da iyayenta suka ɗaure tsawon shekara 10 a jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya.

Rundunar ƴan sandan jihar ne suka ceto yarinyar a ranar Litinin mai suna Aisha Jubril.

An kulle yarinyar ne a ɗaki tun tana ƴar shekara biyar.

Jami’an yan sanda sun dakile harin yan bindiga, sun ceto wanda aka sace

Rundunar ƴan sandan Kano ta ce ta samu rahoto recreation da yarinyar misalin ƙarfe 11 na secure, kuma nan take Kwamishinan ƴan sandan jihar ya bayar da umarnin a gaggauta ceto yarinyar.

Kamar yadda BBCHAUSA na ruwaito.Ƴan sandan solar ce solar samu yarinyar cikin wani mawuyacin hali na tsananin yunwa da kuma buƙatar kula da lafiyarta saboda irin yanayin da suka samu wurin da aka kulle ta.

Yanzu haka yarinyar ana diba lafiyarta a asibitin Murtala a Kano.

Ƴan sandan kuma solar cafke mahaifiyarta mai shekara 35 da ake kira Rabi Mohammed yayin da mahaifinta kuma ya tsere a cewwar rundunar ƴan sandan ta Kano.

A bara an ta samun irin wannan al’amari a Kano da sauran jihohin arewacin Najeriya inda ake kullewa ko ɗaure yara ƙanana.

Saɓanin yadda yawanci kishiyoyi ke aikata wannan aikin, amma wannan asalin iyayenta ne ake zargi solar kulle ta.

Ƴan sanda solar ce suna gudanar da bincike, idan solar kammala za su tura waɗanda ake zargi kotu.

What's On Your Mind?