(Bidiyo) An Biya Sarkin Waka Maƙudan kudi yayi Aski saboda Film Din Labarina

0
248

An Biya Sarkin Waka Maƙudan kudi yayi Aski saboda Film Din Labarina

Ana ci gaba da daukar shirin fim din Labarina me farin jini wanda aka nunashi a gidan Talabijin na Arewa24.

Daya daga cikin taurarin fim din, kuma shahararren mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka, ya bayyana cewa an sakashi ya aske sumarsa.

Bidiyona Ina Karbar Dala, Shiri Ne Kawai, Inji Ganduje

Ya bayyana cewa ya Aske sumarsa ne saboda masu shirya Fim din na Labarina sun bukaci haka, amma fa sai da suka biyashi, kuma ba aske ta gaba daya yayi ba, an dai rageta ne.

Yace shekara guda kenan be taba ta ba taba.

What's On Your Mind?