Yanzu – Yanzu : Sarkin Musulmi Yace a Fara Dubin Jinjirin watan Shawwal

Assalamu alaikum Warahamatullah a yau ne fadar mai alfarma sarkin Musulmi Sa’advert Abubakar Na UkU III ta fitar da ganin jinjirin Wata shawwal.

Wanda ta baya da sanarwa cewa gobe talata 29 ga watan Ramadan a fara dubin ganin jinjirin wata Shawwal.

Sanarwa idan ba’a gani ba za’a yi talatin wannan sanarwa ta fito ne daga NUJ Nigeria ba daga fadar mai martaba ba.

Comments (0)
Add Comment