Yanzu Nan Limamin Wuff Da Ya Auri Ba’amurikiya ya Wallafa Hotunsu Suna cikin Shaukin soyayya Ya jawo cece-kuce

Suleman isah isah matashi dan kano da ya auri ba’amurikiya wanda tazo har kano ta dade a kano domin wannan matashin akan soyayya.

Wanda yanzu haka dai yaron nan matashin yana garin Amurika suna shan Soyayya shine ya wallafa hotunan da matarsa cikin saukin soyayya shine fa mutanenmu suna yi masa martani na sunji shiru haryanzu ba labarin zuwan kawayen amarya.

Wasu kuma suce sunyi Shiru haryanzu ba’a haihu ba wanda duk dai ya baiwa kowa amsar da ta dace da shi kamar yadda zaku gani a cikin hotuna.

Comments (0)
Add Comment